Zatattun Manhajojin Ilimi Domin Koyo da Wayar da Kai
Ilimi shine ginshikin rayuwa, kuma yanzu zaka iya samun sa cikin sauki ta wayarka. Wannan rukunin ya ƙunshi fitattun manhajojin Ilimi guda 11 waɗanda muka zaɓa domin taimaka maka koyon harsuna daban-daban, nazarin littattafai masu tsarki, shirya jarrabawa, da kuma koyon dabarun aiki. Daga koyon Ingilishi da eJOY da Asalei, zuwa shirye-shiryen tuki na Driver's Licence CBT, da kuma dabarun aiki na Josie AI, waɗannan manhajoji za su faɗaɗa basirarka cikin sauri da sauƙi.
Wannan shafin yana amfani da kukis don samar muku da ingantacciyar ƙwarewar mai amfani. Ta amfani da wannan gidan yanar gizon, kun amince da amfani da kukis ɗinmu.